<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>42</hymn_number>
<lyrics>[V1]
 Mu ne ƴanƴan Yesu,
 Ƴaƴa na ƙaunarsa.
 Ba ya bar mu marayu ba fa.
 Za ya kira mu can
 Wurinsa wata ran,
 Za mu zauna har abada,</lyrics>
<title>Mu ne ƳanƳan Yesu Y42</title>
</song>